AREWA NORTH SIDE 🇳🇬

Basic profileother

@proudly_northerners on Instagram · last 90 days

  • Followers65.1K
  • Growth—
  • Avg views—
  • Avg engagement1.6
  • Eng. rate0.00%
  • Posts / month2.3

Reach out

Contact options

No public contact on file. Social profiles are linked above.

Audience

Demographics

Not available

Audience location

Audience locations not supplied
—No locations plotted

—Not supplied

Age

—Not supplied

Gender

—Not supplied

    Languages

    —Not supplied

    Interests

    —Not supplied

    Audience data unavailable.

    Engagement signalsView observed post patterns ↓

    @proudly_northernersInstagram

    7 of 7 posts carry engagement numbers

    • Engagement for the size0.00%below typicalHow this is worked out

      Engagement is below what is typical for an account this size on Instagram.

      Average engagement per post
      1.6
      Followers
      65.1K
      Typical range, low
      1.0%
      Typical range, high
      5.0%

      from 7 postsobserved

      Average likes, comments and shares per post divided by followers, placed against the reference band for this platform and follower size.

    • Followers to following54.2×typicalHow this is worked out

      Followed by 54.2× the accounts it follows, as creator accounts usually are.

      Followers
      65.1K
      Following
      1.2K

      observed

      Followers divided by the accounts this one follows, from the latest observation; under 1 is the unusual shape for a creator.

    • Comments per like—not knownHow this is worked out

      Not enough observed posts to say

      Comments, summed
      —
      Likes, summed
      —

      not observed yet

      Comments divided by likes, summed across the posts in the period where both were observed.

    • Short-video reach—not knownHow this is worked out

      Not enough observed posts to say

      Average views per short video
      —
      Followers
      65.1K

      observed

      Average views on short videos in the period divided by followers, against the reference band for this platform.

    • Posting rhythmVariation between posts0.0 daysabove typicalHow this is worked out

      Posting comes in bursts: gaps vary by 0.0 days around a 0.0 days average.

      Average gap between posts
      0.0 days
      Spread of the gaps
      0.0 days

      from 7 postsobserved

      The spread (standard deviation) of the gaps between consecutive posts in the period, in days; the band compares that spread with the average gap.

    • Posts with numbers100%typicalHow this is worked out

      Engagement numbers were observed on 7 of 7 posts (100%).

      Posts with an engagement number
      7
      Posts in the period
      7

      from 7 postsobserved

      The share of posts in the period on which at least one engagement number was observed — how much of the record the rows above are reading.

    About these signals

    Six things we can work out from the numbers on file for the last 90 days, each set against a published reference range. A band is a comparison, not a grade: there is no score here, no fake-follower percentage. Audience demographics, when supplied, are shown separately. How the ranges were chosen.

    Formats

    @proudly_northerners

    FormatPostsShareAvg viewsEng. rate
    Image686%—0.00%
    Carousel114%—0.00%

    Posts

    6 posts

    Matata ta farko da na Aura, a bukka na a jiye ta muka zauna, duk alarammomin da suke tare dani nakai su har dakin bukkar sun gani, amma yanzu haka matar tawa tana Saudiya tana Ibadah, idan nayi niyya kowane lokaci za ta dinga zuwa Saudiya, saboda haka ya kamata Mutane su gane cewa arziki nufine na Ubangiji, inji Sheikh Yusuf Guruntum a wani wa'azin shi da na saurara shekarar da ta gabata. 

Wannan kadai ya isa ya zama darasi ga al-umma, musamman 'yan Mata da masu raina Talaka.Image
    @proudly_northerners

    Matata ta farko da na Aura, a bukka na a jiye ta muka zauna, duk alarammomin da suke tare dani nakai su har dakin bukkar sun gani, amma yanzu haka matar tawa tana Saudiya tana Ibadah, idan nayi niyya kowane lokaci za ta dinga zuwa Saudiya, saboda haka ya kamata Mutane su gane cewa arziki nufine na Ubangiji, inji Sheikh Yusuf Guruntum a wani wa'azin shi da na saurara shekarar da ta gabata. Wannan kadai ya isa ya zama darasi ga al-umma, musamman 'yan Mata da masu raina Talaka.

    Views
    —
    Engagement
    2
    Nifa banyadda cewar yan Imo state sunfi yan Arewa fulani kyau ba 
Ko da ja😎Carousel
    @proudly_northerners

    Nifa banyadda cewar yan Imo state sunfi yan Arewa fulani kyau ba Ko da ja😎

    Views
    —
    Engagement
    0
    Malam Allah ya Auna maka cikin Account masu Albarka 
Hoton Alaramma A Wajen Taron APC Yau A Jihar KanoImage
    @proudly_northerners

    Malam Allah ya Auna maka cikin Account masu Albarka Hoton Alaramma A Wajen Taron APC Yau A Jihar Kano

    Views
    —
    Engagement
    0
    Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce kasancewar jam’iyyar APC na da gwamnoni sama da 30 ba ya nufin za ta lashe zaɓen 2027.

Kwankwaso, wanda ya taɓa zama gwamnan jihar Kano, ya ce sakamakon zaɓukan baya ya nuna cewa gwamnati mai ci na iya faɗuwa duk da yawan jihohin da take iko da su.

Ya kara da cewa wasu daga cikin gwamnonin Arewa ba za su samu damar yin kamfen yadda ya kamata ba, saboda rashin kyakkyawan aiki a jihohinsu.

Kwankwaso ya yi wannan magana ne a wani taron da  jam’iyyar NDC ta shirya a jihar Rivers.

Ya ce rashin tsaro da kuma abin da ya kira rashin kyakkyawan amfani da kuɗaɗen gwamnati yadda ya kamata na daga cikin abubuwan da ke ƙara ɓatawa al’umma rai musamman a Arewacin Najeriya.

Sai dai gwamnatin tarayya ta yi watsi da hasashen cewa APC za ta iya faɗuwa a 2027, inda Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya ce jam’iyyar na da kwarin gwiwar lashe zaɓen shugaban ƙasa da sauran zaɓuka.Image
    @proudly_northerners

    Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce kasancewar jam’iyyar APC na da gwamnoni sama da 30 ba ya nufin za ta lashe zaɓen 2027. Kwankwaso, wanda ya taɓa zama gwamnan jihar Kano, ya ce sakamakon zaɓukan baya ya nuna cewa gwamnati mai ci na iya faɗuwa duk da yawan jihohin da take iko da su. Ya kara da cewa wasu daga cikin gwamnonin Arewa ba za su samu damar yin kamfen yadda ya kamata ba, saboda rashin kyakkyawan aiki a jihohinsu. Kwankwaso ya yi wannan magana ne a wani taron da jam’iyyar NDC ta shirya a jihar Rivers. Ya ce rashin tsaro da kuma abin da ya kira rashin kyakkyawan amfani da kuɗaɗen gwamnati yadda ya kamata na daga cikin abubuwan da ke ƙara ɓatawa al’umma rai musamman a Arewacin Najeriya. Sai dai gwamnatin tarayya ta yi watsi da hasashen cewa APC za ta iya faɗuwa a 2027, inda Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya ce jam’iyyar na da kwarin gwiwar lashe zaɓen shugaban ƙasa da sauran zaɓuka.

    Views
    —
    Engagement
    0
    Fitaccen Alaramma a Najeriya, Isma'il Maiduguri ya bayyana kalaman Babban Ministan Tsaron Najeriya Janar CG Musa a matsayin kalamai na nuna bangaranci.

A cewar Malamin idan musulmai zasu hukunta CG Musa da ayyukansa, a lokacin mulkinsa ne, a kashe Masu bikin  maulidi a Tudun Biri dake jihar Kaduna. Amma Musulmi basu zarge shi da nuna kabilanci ba, amma sai ga shi yana zargin malam Nasiru El-rufai da laifin da be aikata ba.Image
    @proudly_northerners

    Fitaccen Alaramma a Najeriya, Isma'il Maiduguri ya bayyana kalaman Babban Ministan Tsaron Najeriya Janar CG Musa a matsayin kalamai na nuna bangaranci. A cewar Malamin idan musulmai zasu hukunta CG Musa da ayyukansa, a lokacin mulkinsa ne, a kashe Masu bikin maulidi a Tudun Biri dake jihar Kaduna. Amma Musulmi basu zarge shi da nuna kabilanci ba, amma sai ga shi yana zargin malam Nasiru El-rufai da laifin da be aikata ba.

    Views
    —
    Engagement
    3
    Tsohuwar matar jarumin Kannywood, Adam A. Zango, Safiya Challawa, ta wallafa wani saƙo da ya jawo hankalin mutane a kafafen sada zumunta.

A cikin saƙon, Safiya Challawa ta ce duk wanda zai aure ta a yanzu, zai samu abin da ta kira “Buy One Get One Free”, inda ta kuma bayyana cewa tana nan tafe da ƙarin bayani.
Ta ce:

“Gsky nima dik wanda zai aureni yanzu Buy one get one free za ayi, ina tafe da ya'ta na bayana yauwa, bazan bari kaina yayi murfi ba gsky.”

Shin me zaku ce?Image
    @proudly_northerners

    Tsohuwar matar jarumin Kannywood, Adam A. Zango, Safiya Challawa, ta wallafa wani saƙo da ya jawo hankalin mutane a kafafen sada zumunta. A cikin saƙon, Safiya Challawa ta ce duk wanda zai aure ta a yanzu, zai samu abin da ta kira “Buy One Get One Free”, inda ta kuma bayyana cewa tana nan tafe da ƙarin bayani. Ta ce: “Gsky nima dik wanda zai aureni yanzu Buy one get one free za ayi, ina tafe da ya'ta na bayana yauwa, bazan bari kaina yayi murfi ba gsky.” Shin me zaku ce?

    Views
    —
    Engagement
    6

    Price

    Price

    —

    Pricing unavailable.

    History

    @proudly_northerners

    1. 65,132