Ayatullahi Uba

Basic profileentertainment

@ayatullahi_tage on Instagram · last 90 days

  • Followers439.2K
  • Growth—
  • Avg views—
  • Avg engagement294.7
  • Eng. rate0.07%
  • Posts / month2.3

Reach out

Contact options

No public contact on file. Social profiles are linked above.

Audience

Demographics

Not available

Audience location

Audience locations not supplied
—No locations plotted

—Not supplied

Age

—Not supplied

Gender

—Not supplied

    Languages

    —Not supplied

    Interests

    —Not supplied

    Audience data unavailable.

    Engagement signalsView observed post patterns ↓

    @ayatullahi_tageInstagram

    7 of 7 posts carry engagement numbers

    • Engagement for the size0.07%below typicalHow this is worked out

      Engagement is below what is typical for an account this size on Instagram.

      Average engagement per post
      294.7
      Followers
      439.2K
      Typical range, low
      0.70%
      Typical range, high
      3.0%

      from 7 postsobserved

      Average likes, comments and shares per post divided by followers, placed against the reference band for this platform and follower size.

    • Followers to following301×typicalHow this is worked out

      Followed by 301× the accounts it follows, as creator accounts usually are.

      Followers
      439.2K
      Following
      1.5K

      observed

      Followers divided by the accounts this one follows, from the latest observation; under 1 is the unusual shape for a creator.

    • Comments per like3.2%typicalHow this is worked out

      Comments per like are typical (3.2%).

      Comments, summed
      64
      Likes, summed
      2K
      Typical range, low
      0.50%
      Typical range, high
      10%

      from 7 postsobserved

      Comments divided by likes, summed across the posts in the period where both were observed.

    • Short-video reach—not knownHow this is worked out

      Not enough observed posts to say

      Average views per short video
      —
      Followers
      439.2K

      observed

      Average views on short videos in the period divided by followers, against the reference band for this platform.

    • Posting rhythmVariation between posts1.3 daystypicalHow this is worked out

      Posting rhythm is typical: gaps vary by about 1.3 days around a 2.0 days average.

      Average gap between posts
      2.0 days
      Spread of the gaps
      1.3 days

      from 7 postsobserved

      The spread (standard deviation) of the gaps between consecutive posts in the period, in days; the band compares that spread with the average gap.

    • Posts with numbers100%typicalHow this is worked out

      Engagement numbers were observed on 7 of 7 posts (100%).

      Posts with an engagement number
      7
      Posts in the period
      7

      from 7 postsobserved

      The share of posts in the period on which at least one engagement number was observed — how much of the record the rows above are reading.

    About these signals

    Six things we can work out from the numbers on file for the last 90 days, each set against a published reference range. A band is a comparison, not a grade: there is no score here, no fake-follower percentage. Audience demographics, when supplied, are shown separately. How the ranges were chosen.

    Formats

    @ayatullahi_tage

    FormatPostsShareAvg viewsEng. rate
    Short video457%—0.02%
    Image343%—0.13%

    Posts

    7 posts

    Adireshinku. 
Makoma mai kyau tana farawa da zaɓi ɗaya: Shine GIDANKA.

ASAD LUXURY & OLD VALLEY ESTATES 
Inda jin daɗi yake da sauƙi, tsaro da aminci sun tabbata.

*ASAD LUXURY* 
Penthouse Duplex, Kabala GRA, NEPA Close

*ASAD OLD VALLEY* 
Duplex, Terrace & Semi-Detached, Millennium City

Gida shine tsaro. Gida shine martaba.
Mallaki gida ga iyalanka, ka mallaki kwanciyar hankali.

Tuntube mu yau:
📍 Suite 3, Fatima Mall, Umaru Musa Yar’adua Way, Kaduna
📞 08143333376 | 09129070707 | 08144455592
🌐 asadmodernshelter.com

#RayuwarZamani #IngantaccenMuhalli #KadunaLuxury #GidanManya #AsadModernShelterShort video
    @ayatullahi_tage

    Adireshinku. Makoma mai kyau tana farawa da zaɓi ɗaya: Shine GIDANKA. ASAD LUXURY & OLD VALLEY ESTATES Inda jin daɗi yake da sauƙi, tsaro da aminci sun tabbata. *ASAD LUXURY* Penthouse Duplex, Kabala GRA, NEPA Close *ASAD OLD VALLEY* Duplex, Terrace & Semi-Detached, Millennium City Gida shine tsaro. Gida shine martaba. Mallaki gida ga iyalanka, ka mallaki kwanciyar hankali. Tuntube mu yau: 📍 Suite 3, Fatima Mall, Umaru Musa Yar’adua Way, Kaduna 📞 08143333376 | 09129070707 | 08144455592 🌐 asadmodernshelter.com #RayuwarZamani #IngantaccenMuhalli #KadunaLuxury #GidanManya #AsadModernShelter

    Views
    —
    Engagement
    11
    Katforex katafaren pharmacy na farko da ya dauki aniyar taimakon al’ummar jahar kano da kewaye, 

a ranar asabar daidai da 5/9/2026 da misalin karfe 8:00am na safe zuwa 1:00pm na rana, pharmacy na katforex zai dauki nauyin dubu mutum dubu biyu masu fama da cutar malaria, da kuma masu lalurar ido wanda aka tanadi manyan likitocin ido domin yin wannan aikin na fisabilillahi, za a duba masu lalurar ido tare da taimaka musu da magani da glass domin saukakawa al’ummar musulmi, 

Wannan gagarumin aikin lada da katforex ta dauki nauyi za’ayi a unguwar gwammaja kusa da gidan Malam Aminu Kano idan kuka shigo titin da zai kaiku masallacin Isyaka Rabi’u kana hawa kan  titin zakaga plaza an Rubuta Katforex global to a nanne za a fara wannan katafaren aikin ladan tun karfe 8:00am na safe zuwa karfe 1:00pm na rana Allah ya bada ikon zuwa amin 🙏Short video
    @ayatullahi_tage

    Katforex katafaren pharmacy na farko da ya dauki aniyar taimakon al’ummar jahar kano da kewaye, a ranar asabar daidai da 5/9/2026 da misalin karfe 8:00am na safe zuwa 1:00pm na rana, pharmacy na katforex zai dauki nauyin dubu mutum dubu biyu masu fama da cutar malaria, da kuma masu lalurar ido wanda aka tanadi manyan likitocin ido domin yin wannan aikin na fisabilillahi, za a duba masu lalurar ido tare da taimaka musu da magani da glass domin saukakawa al’ummar musulmi, Wannan gagarumin aikin lada da katforex ta dauki nauyi za’ayi a unguwar gwammaja kusa da gidan Malam Aminu Kano idan kuka shigo titin da zai kaiku masallacin Isyaka Rabi’u kana hawa kan titin zakaga plaza an Rubuta Katforex global to a nanne za a fara wannan katafaren aikin ladan tun karfe 8:00am na safe zuwa karfe 1:00pm na rana Allah ya bada ikon zuwa amin 🙏

    Views
    —
    Engagement
    35
    Nuhu Abdullahi Mutumin Kirkine. Kuma kalar mutumin da ko wacce al’umma suke nema domin basu shugabanci, 

Ina wannan rubutun bisa radin kaina da fahimta irin tawa ni Ayatullahi Tage, 

Nuhu Abdullahi shine mutum na farko a fadin kannywood gaba dayanta daya fara kirana domin samun wani tallafi ko taimako a matsayin dan film, wannan dalilin yasa nake girmama Nuhu Abdullahi ba tare da shakka ko boye soyayya a tare dashi ba, 

Wannan rubutun nawa bashi da alaqa da tafiyar Nuhu a siyasance, 

Ga wata yar nasiha zuwa ga dan uwanmu Nuhu Abdullahi,

Inaso naja hankalin Nuhu tare da makusantansa wajen yin mu’amala da hakuri a ko wanne irin tsari na rayuwa, dukkanku ku zama masu yafiya, masu duba masoyi, hakan zai taimakawa wannan tafiyar taka, muna muku fatan allhairi a koda yaushe, sannan mabiya a kiyayi harshe dan gudun kulla qiyayya tsakaninmu. Dukkanmu yan gida dayane kuma burinmu shima dayane, Allah ya taimaki Kannywood 🙏Image
    @ayatullahi_tage

    Nuhu Abdullahi Mutumin Kirkine. Kuma kalar mutumin da ko wacce al’umma suke nema domin basu shugabanci, Ina wannan rubutun bisa radin kaina da fahimta irin tawa ni Ayatullahi Tage, Nuhu Abdullahi shine mutum na farko a fadin kannywood gaba dayanta daya fara kirana domin samun wani tallafi ko taimako a matsayin dan film, wannan dalilin yasa nake girmama Nuhu Abdullahi ba tare da shakka ko boye soyayya a tare dashi ba, Wannan rubutun nawa bashi da alaqa da tafiyar Nuhu a siyasance, Ga wata yar nasiha zuwa ga dan uwanmu Nuhu Abdullahi, Inaso naja hankalin Nuhu tare da makusantansa wajen yin mu’amala da hakuri a ko wanne irin tsari na rayuwa, dukkanku ku zama masu yafiya, masu duba masoyi, hakan zai taimakawa wannan tafiyar taka, muna muku fatan allhairi a koda yaushe, sannan mabiya a kiyayi harshe dan gudun kulla qiyayya tsakaninmu. Dukkanmu yan gida dayane kuma burinmu shima dayane, Allah ya taimaki Kannywood 🙏

    Views
    —
    Engagement
    1.1K
    Mai Gidana, Tare Da Yarona, Allah Ya Gafarta Maka Mai Gida 🙏Image
    @ayatullahi_tage

    Mai Gidana, Tare Da Yarona, Allah Ya Gafarta Maka Mai Gida 🙏

    Views
    —
    Engagement
    122
    Wasu mutane ne suka yi hatsari a hanya sai governor yazo wucewa ta hanyar sai ya gani.
sai yace a ƙirga matattu da kuma wadanda suka jikkata.
matattu a basu million ashirin. 
jikkatattu million goma 
sai wani a cikin jikkatattu yayi wuf ya fada cikin matattu.
 A cikin matattun sai wani yace malam a kirge muke kar ka kawo mana ruɗani🤣🤣🤣🤣🤣Image
    @ayatullahi_tage

    Wasu mutane ne suka yi hatsari a hanya sai governor yazo wucewa ta hanyar sai ya gani. sai yace a ƙirga matattu da kuma wadanda suka jikkata. matattu a basu million ashirin. jikkatattu million goma sai wani a cikin jikkatattu yayi wuf ya fada cikin matattu. A cikin matattun sai wani yace malam a kirge muke kar ka kawo mana ruɗani🤣🤣🤣🤣🤣

    Views
    —
    Engagement
    532
    Mai Dawayya Har Yanzu Ruwa Yana Maganin Dau’da, Mu Yan Gidan Professor @isaalipantami Muna Godiva 🙏 Sannu Da Kokari Sadiq Boss Dan Mutanan Gombe 💯✅Short video
    @ayatullahi_tage

    Mai Dawayya Har Yanzu Ruwa Yana Maganin Dau’da, Mu Yan Gidan Professor @isaalipantami Muna Godiva 🙏 Sannu Da Kokari Sadiq Boss Dan Mutanan Gombe 💯✅

    Views
    —
    Engagement
    220

    Price

    Price

    —

    Pricing unavailable.

    History

    @ayatullahi_tage

    1. 439,165